audio
audioduration (s) 1.91
10.5
| transcription
stringlengths 8
27.2k
|
---|---|
Habibu da Hamsatu ba su kyauta min ba. |
|
Ina mamakin idan an kama Ishaku. |
|
Kina sanye da kaya? |
|
An gudanar da fatin bankwana jiya sabida Mr. Jones. |
|
Bana jin Bitrus ne ya rubuta rahoton nan. |
|
Kai ɗan jami'iyyar kwamunisanci ne ta United State ko kuma ka taɓa zamowa? |
|
Kana tunanin da Aliko ya taimake mu? |
|
Dala daidai ta ke da ɗaruruwan centi. |
|
Ban taba kiran shi da wawa ba. |
|
Ban san yadda ake kamun kifi ba. |
|
An kama matashin ne da hannu cikin wani rikici. |
|
Ina zama a wani ƙaramin ƙauye kilo mita hamsin tsakaninsu da birni. |
|
Ba kwa buƙatar shirya wani muhimmini jawabi. |
|
Abdullahi na daya daga cikin mamallakan wannan ginin. |
|
Haƙiƙa bincikenka zai haifar da ɗa mai ido. |
|
Karen, da yaga ba zai iya iso wajena ba, ya fara haushi. |
|
Katin haɗe yake da kyautar. |
|
Ya zama ɗabi'ar matasa sanya takalmin fatarauta. |
|
Za ta iya jin ciwo idan ta yi haka. |
|
Shin ba wani abu da za su yi ranar Juma'a? |
|
Ganyayyaki da suka bushe suna iyo a saman ruwa. |
|
Kira ni bayan kun yi magana da su. |
|
Tsohon saurayina na son ya lalata sabuwar alaƙa ta. |
|
Kamar Jauro na jin tsoron wani abu. |
|
Ina bukatar wanda zan yi magana da shi. |
|
Ibrahimu ya fara kururuwa cikin azaba. |
|
Ba wanda ya san Yusuf tsohon maƙaryaci ne. |
|
Na ji daɗin haɗuwa da kai, Mustapha. |
|
Ya kunna wutan tun kafin ya shiga cikin kogon. |
|
Menene sunanka? |
|
Da yau zan kira ta. |
|
Zuwa gobe da safe yarinyar ta kammala. |
|
Ina ma ban aure shi ba. |
|
Habibu ya nuna bai son kasancewa anan. |
|
Abin farin, akwai tsarin rubutu na musamman ga makafi. |
|
Muna da gig gobe da daddare a gidan rawa. |
|
Suna da kiranta da Lena. |
|
Cigaban rayuwa shi ne samun buɗi. |
|
Jauro ya ce yana son wancan, don haka na bashi. |
|
Katangar gidan yarin ba za ta iya bada kariya. |
|
Ina so in shiga kasuwancin kasashen waje a nan gaba. |
|
Mun gwada hakan jiya. |
|
Ban san Yusuf yana bacci ba. |
|
Ya fi dai da suka rufe bakunan su. |
|
Na gaji sosai da tuki. Za ka tuka? |
|
Dukkanin lambar lasisin ƙasashe na banbanci. |
|
Yaushe ka sayawa kanka babur? |
|
Abdullahi na tare da hoton Zainab cikin walet ɗinsa ko wane lokaci. |
|
Na yi shirin zama muddin ka zauna. |
|
Ka san ya aka yi hakan ta faru? |
|
Bitrusa yana yawan tafiya. |
|
Abdullahi bai biya ni kamar yadda ya yi alkawari ba. |
|
Ni wayyaye ne. |
|
yaushe ne wannan ciwon kirjin ta fara? |
|
Sun yi wasa a kungiyar kwalejinsu. |
|
Yin mamaki kawai zaiyi kyau ta hanya yin tafiya. |
|
Ina son wannan aikin. |
|
Bana tsammanin akwai wanda zai zargin kai ba Musa bane. |
|
Daurayar hannaye acikin kwano yakan iya sake kama hannu. |
|
Sarauniyar Ingila na da dangantaka da sarkin Sweden. |
|
Gara ma ka guji tattauna batun addini ko siyasa. |
|
Ba ta ji daɗin nasarar da Marilyn Monroe ta samu ba. |
|
Kuɗin jakar nan ya kai quid shida. |
|
Matashiyar na fama da matsanancin ciwo, amma tana fatan samun lafiya. |
|
Na tambaye su abu ɗaya. |
|
Suna tuhumarsa da kasancewa ɗaya daga cikin waɗanda suka kitsa. |
|
Jauroa na da wata ƴar sa doguwa kyakkyawa. |
|
A zahiri Abdullahi na da matsala akan yanayi. |
|
Ya ƙi amincewa da tsarin da bai dace ba. |
|
Ranar fara bayyanar cututtuka |
|
Mutane nawa ne suka tsira? |
|
Na yi mamakin wai Carl ya koma Germany. |
|
Na sanya wani maganin rage ciwo a gwiwata. |
|
Ba ki faɗawa Musa abinda ki ka rubutawa Lami ba, ko? |
|
Zan iya gwada magana da Bitrus? |
|
Yana iya ganin yanayin daga saman dutsen. |
|
Ba na ma son ku a can. |
|
Mene ne hangen Ishaku? |
|
Bus ɗin ba kowa, amma duk da haka yana zaune kusa da ni. |
|
Farashin kuɗi ya yi yawa a kwanakin nan. |
|
Motar da Abdullahi ya taɓa tukawa ita ce ta shi. |
|
yar’uwata nada irin alamomin cutar |
|
Gilashin ya fashe a ƙasa. |
|
ina fama da ciwon kirji wasu lokuta |
|
Galibin masu magana da Jafananci na da ladabi. |
|
Hanyar iska tana kan hanya. |
|
Ba wajenda zan yi wannan sai nan wajen. |
|
Sauran rigakafi kamar Benzalkonium chloride da Chrohexidine tasirin su bai yi karfi ba. |
|
Na san Mustapha ba zai taɓa yarda ya yi hakan ba. |
|
Na san Bitrus ya ji daɗi sosai. |
|
Bitrus bai gan zuwan babbar motan ba. |
|
Bamu san wane lokaci ya kamata mu isa wurin ba har yanzu. |
|
Eh. Wannan zai zama mai girma. |
|
Kana so in tafi tare da kai zuwa Boston? |
|
Yana tsoron manta layinsa fiye da komai. |
|
A Saka ƙuntatawa Akan tafiye-tafiye A Ciki da wajen Hubei. |
|
Mutu, ƙazami! |
|
Ko dai ya sha ƙwya ko kuma ya haukace. |
|
Habibu, Asabe, Hassan da Aishaam duk suna magana da Faransanci. |
|
Bana jin Jauro zai je bakin ruwa yau. |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.