audio
audioduration (s)
1.91
10.5
transcription
stringlengths
8
27.2k
Habibu da Hamsatu ba su kyauta min ba.
Ina mamakin idan an kama Ishaku.
Kina sanye da kaya?
An gudanar da fatin bankwana jiya sabida Mr. Jones.
Bana jin Bitrus ne ya rubuta rahoton nan.
Kai ɗan jami'iyyar kwamunisanci ne ta United State ko kuma ka taɓa zamowa?
Kana tunanin da Aliko ya taimake mu?
Dala daidai ta ke da ɗaruruwan centi.
Ban taba kiran shi da wawa ba.
Ban san yadda ake kamun kifi ba.
An kama matashin ne da hannu cikin wani rikici.
Ina zama a wani ƙaramin ƙauye kilo mita hamsin tsakaninsu da birni.
Ba kwa buƙatar shirya wani muhimmini jawabi.
Abdullahi na daya daga cikin mamallakan wannan ginin.
Haƙiƙa bincikenka zai haifar da ɗa mai ido.
Karen, da yaga ba zai iya iso wajena ba, ya fara haushi.
Katin haɗe yake da kyautar.
Ya zama ɗabi'ar matasa sanya takalmin fatarauta.
Za ta iya jin ciwo idan ta yi haka.
Shin ba wani abu da za su yi ranar Juma'a?
Ganyayyaki da suka bushe suna iyo a saman ruwa.
Kira ni bayan kun yi magana da su.
Tsohon saurayina na son ya lalata sabuwar alaƙa ta.
Kamar Jauro na jin tsoron wani abu.
Ina bukatar wanda zan yi magana da shi.
Ibrahimu ya fara kururuwa cikin azaba.
Ba wanda ya san Yusuf tsohon maƙaryaci ne.
Na ji daɗin haɗuwa da kai, Mustapha.
Ya kunna wutan tun kafin ya shiga cikin kogon.
Menene sunanka?
Da yau zan kira ta.
Zuwa gobe da safe yarinyar ta kammala.
Ina ma ban aure shi ba.
Habibu ya nuna bai son kasancewa anan.
Abin farin, akwai tsarin rubutu na musamman ga makafi.
Muna da gig gobe da daddare a gidan rawa.
Suna da kiranta da Lena.
Cigaban rayuwa shi ne samun buɗi.
Jauro ya ce yana son wancan, don haka na bashi.
Katangar gidan yarin ba za ta iya bada kariya.
Ina so in shiga kasuwancin kasashen waje a nan gaba.
Mun gwada hakan jiya.
Ban san Yusuf yana bacci ba.
Ya fi dai da suka rufe bakunan su.
Na gaji sosai da tuki. Za ka tuka?
Dukkanin lambar lasisin ƙasashe na banbanci.
Yaushe ka sayawa kanka babur?
Abdullahi na tare da hoton Zainab cikin walet ɗinsa ko wane lokaci.
Na yi shirin zama muddin ka zauna.
Ka san ya aka yi hakan ta faru?
Bitrusa yana yawan tafiya.
Abdullahi bai biya ni kamar yadda ya yi alkawari ba.
Ni wayyaye ne.
yaushe ne wannan ciwon kirjin ta fara?
Sun yi wasa a kungiyar kwalejinsu.
Yin mamaki kawai zaiyi kyau ta hanya yin tafiya.
Ina son wannan aikin.
Bana tsammanin akwai wanda zai zargin kai ba Musa bane.
Daurayar hannaye acikin kwano yakan iya sake kama hannu.
Sarauniyar Ingila na da dangantaka da sarkin Sweden.
Gara ma ka guji tattauna batun addini ko siyasa.
Ba ta ji daɗin nasarar da Marilyn Monroe ta samu ba.
Kuɗin jakar nan ya kai quid shida.
Matashiyar na fama da matsanancin ciwo, amma tana fatan samun lafiya.
Na tambaye su abu ɗaya.
Suna tuhumarsa da kasancewa ɗaya daga cikin waɗanda suka kitsa.
Jauroa na da wata ƴar sa doguwa kyakkyawa.
A zahiri Abdullahi na da matsala akan yanayi.
Ya ƙi amincewa da tsarin da bai dace ba.
Ranar fara bayyanar cututtuka
Mutane nawa ne suka tsira?
Na yi mamakin wai Carl ya koma Germany.
Na sanya wani maganin rage ciwo a gwiwata.
Ba ki faɗawa Musa abinda ki ka rubutawa Lami ba, ko?
Zan iya gwada magana da Bitrus?
Yana iya ganin yanayin daga saman dutsen.
Ba na ma son ku a can.
Mene ne hangen Ishaku?
Bus ɗin ba kowa, amma duk da haka yana zaune kusa da ni.
Farashin kuɗi ya yi yawa a kwanakin nan.
Motar da Abdullahi ya taɓa tukawa ita ce ta shi.
yar’uwata nada irin alamomin cutar
Gilashin ya fashe a ƙasa.
ina fama da ciwon kirji wasu lokuta
Galibin masu magana da Jafananci na da ladabi.
Hanyar iska tana kan hanya.
Ba wajenda zan yi wannan sai nan wajen.
Sauran rigakafi kamar Benzalkonium chloride da Chrohexidine tasirin su bai yi karfi ba.
Na san Mustapha ba zai taɓa yarda ya yi hakan ba.
Na san Bitrus ya ji daɗi sosai.
Bitrus bai gan zuwan babbar motan ba.
Bamu san wane lokaci ya kamata mu isa wurin ba har yanzu.
Eh. Wannan zai zama mai girma.
Kana so in tafi tare da kai zuwa Boston?
Yana tsoron manta layinsa fiye da komai.
A Saka ƙuntatawa Akan tafiye-tafiye A Ciki da wajen Hubei.
Mutu, ƙazami!
Ko dai ya sha ƙwya ko kuma ya haukace.
Habibu, Asabe, Hassan da Aishaam duk suna magana da Faransanci.
Bana jin Jauro zai je bakin ruwa yau.